Ruhotanni daga Syria suna cewa, yan ta'adda na Alnusra sun rusa kabarin Imam Alnabawi wanda yake nisan kilomita 45 daga garin nawi.
Shugaban kungiyar yancin bil'adama ta Syria Rami Abdurrahaman ya tabbatar da Aukuwar hakan.
Asashe guda ma'aikatar kiyaye kayayyakin tarihi ta Syria ta bayyana rusa kabarin a matsayin wani shiri na lalata wuraren tarihi da kungiyar yan ta'adda ta Alnusra ke aikatawa.ABNA